Bayanai na nuni da cewa ‘yan bidiga 5 ne a cikin watan mota, suka buda wuta a kan jama’ar da ke wucewa a kan titi, daga nan kuma suka doshi ofishin jakadancin Faransa suna cigaba da harbe-harbe.
Wasu shaidu kuwa na cewa sun ji karar wata fashewa a harabar shalkwatar tsaron kasar.
Birnin na Ouagadougou ya saba da fuskantar hare-hare daga ‘yan bindiga tare da samun halartar rayukan jama’a da dama